Tare da darussa daga dattawar addini da tunani
        
        IQNA - An buga shirye-shirye na musamman na watan Ramadan da na Nowruz na Iqna tare da laccoci a fannonin kur'ani, addini, zamantakewa, adabi da al'adu daban-daban a iqna.ir da shafukan sada zumunta a adireshin @iqnanews.
                Lambar Labari: 3490818               Ranar Watsawa            : 2024/03/16
            
                        
        
        Tehran (IQNA) Za a gudanar da bikin abincin halal mafi girma a Turai, tare da halartar masu baje koli da shirye-shiryen al'adu da nishaɗi iri-iri, a watan Satumba mai zuwa a birnin Manchester na ƙasar Ingila.
                Lambar Labari: 3487579               Ranar Watsawa            : 2022/07/22
            
                        
        
        Tehran (IQNA) kamar  kowace shekara  a kasar Hadaddiyar Daular Larabawa akan kayata wasu wurare a lokacin azumin watan.
                Lambar Labari: 3487135               Ranar Watsawa            : 2022/04/07
            
                        
        
        Tehran (IQNA) A wata ganawa da yayi da manema labarai, shugaban na Rasha ya bayyana cewa, cin zarafin Annabi Muhammadu (SAW) ba 'yancin fadar albarkacin ba ke ba ne.
                Lambar Labari: 3486721               Ranar Watsawa            : 2021/12/23
            
                        
        
        Tehran (IQNA) Kamfanonin da ke samar da kayayyakin abincin halal sun yaba da irin karbuwar da kayansu ke samu a kasar Afirka ta kudu.
                Lambar Labari: 3486653               Ranar Watsawa            : 2021/12/07
            
                        
        
        Tehran (IQNA) Dubban 'yan daika ne suka gudanar da taron maulidin Imam (AS) jikan manzon Allah (SAW) a birnin Alkahira na kasar Masar.
                Lambar Labari: 3486633               Ranar Watsawa            : 2021/12/02
            
                        
        
        Tehran (IQNA) kamar kowace yara mahardata kur'ani mai tsarki a garin Gaza na Falastinu suna gudanar da wani zagaye a  kowace shekara .
                Lambar Labari: 3486412               Ranar Watsawa            : 2021/10/11
            
                        
        
        Tehran (IQNA) jagoran juyin juya halin mulunci na Iran ya isa da sako ga mahajjan bana, wanda ya mayar da hankali kan tunatarwa dangane da muhimman abubuwan da suke a matsayin kalu bale ga al'umma.
                Lambar Labari: 3486120               Ranar Watsawa            : 2021/07/19
            
                        
        
        Tehran (IQNA) wasu daga cikin kayayyakin tarihin musulunci a dakin ajiyar kayan tarihi na Pergamon a kasar Jamus.
                Lambar Labari: 3486029               Ranar Watsawa            : 2021/06/19
            
                        
        
        Tehran (IQNA) daruruwan Falastinawa sun shiga cikin aikin gayya na shekara-shekara da ake yi na share masallacin Quds kafin watan Ramadan.
                Lambar Labari: 3485799               Ranar Watsawa            : 2021/04/11
            
                        
        
        Tehran (IQNA) wata makaranta mallakin musulmi a yankin Blackburn a kasar Burtaniya tana bayar da tallafi ga marassa galihu.
                Lambar Labari: 3485655               Ranar Watsawa            : 2021/02/15
            
                        
        
        Tehran (IQNA) Kakakin kungiyar Hamas ya bayyana cewa mabiya addinin kirista abokan zama ga dukkanin musulmi da suke Falastinu.
                Lambar Labari: 3485479               Ranar Watsawa            : 2020/12/21
            
                        
        
        Tehran (IQNA) an dakatar da gasar kur’ani ta duniya da ake gudanarwa  kowace shekara   akasar Aljeriya saboda matsalar corona.
                Lambar Labari: 3484705               Ranar Watsawa            : 2020/04/12
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, Musulmin kasar Amurka sun fara gudanar da zaman taronsu da suka saba gudanarwa a  kowace shekara  a birnin Houston.
                Lambar Labari: 3482945               Ranar Watsawa            : 2018/09/02
            
                        
        
        Bangaren kasa da kasa, a hajjin bana za a raba robobin ruwan zamzam guda miliyan bakawai da dubu dari biyar ga alhazai.
                Lambar Labari: 3482868               Ranar Watsawa            : 2018/08/06